Tehran (IQNA) Benny Gantz, ministan yakin gwamnatin sahyoniyawan ya yi wa kasar Labanon barazana a wata tattaunawa da ya yi da kafafen yada labaran wannan gwamnatin.
Lambar Labari: 3487909 Ranar Watsawa : 2022/09/25
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini ta Masar ta ce za ta rika samar da wutar batiri ga masallatai a kasar.
Lambar Labari: 3480764 Ranar Watsawa : 2016/09/06